https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

28 Jul 2020
Ambaliyar ruwa: Wata mata da ‘ya’yan ta 4 sun mutu a Abuja – NEMA

Home Ambaliyar ruwa: Wata mata da ‘ya’yan ta 4 sun mutu a Abuja – NEMA
Hukumar ba da agajin gaggawa ta kasa NEMA ta tabbatar da mutuwar wata mata tare da ‘ya’yanta guda hudu a yankin birnin tarayya Abuja sakamakon mamakon ruwan sama da aka yi a ranar Asabar da ta gabata. A cewar hukumar ta NEMA matar da ‘yayan ta hudu sun rasu ne bayan ambaliyar ruwa da ya […]

source https://dalafmkano.com/?p=9813&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=ambaliyar-ruwa-wata-mata-da-yayan-ta-4-sun-mutu-a-abuja-nema

Share this


Author: verified_user

0 Comments: