https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

28 Jul 2020
COVID-19: Gwamnati ta biya ma’aikatan lafiya alawus – Chris Ngige

Home COVID-19: Gwamnati ta biya ma’aikatan lafiya alawus – Chris Ngige
Gwamnatin tarayya ta ce ta kashe naira biliyan goma sha biyar da miliyan dari takwas wajen biyan alawus din ma’aikatan lafiya a asibitocin koyarwa da kuma cibiyoyin lafiya na tarayya da ke fadin kasar nan. Ministan kwadago da samar da aikin yi, Sanata Chris Ngige ne ya bayyana haka yayin zantawa da shugabannin kungiyar likitoci […]

source https://dalafmkano.com/?p=9811&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=covid-19-gwamnati-ta-biya-maaikatan-lafiya-alawus-chris-ngige

Share this


Author: verified_user

0 Comments: