https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

31 Jul 2020
Ganduje: Al’umma su dage da addu’a a kan Corona da zaman lafiya a Nijeriya

Home Ganduje: Al’umma su dage da addu’a a kan Corona da zaman lafiya a Nijeriya
Gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ja hankalin al’umma da su ci gaba da addu’o’I, domin kawar da annobar Corona da har yanzu a ke fama da ita a fadin duniya. Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana hakan ne a ranar Juma’ar nan yayin da yake zantawa da manema labarai a wani bangare na […]

source https://dalafmkano.com/?p=9941&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=ganduje-alumma-su-dage-da-addua-a-kan-corona-da-zaman-lafiya-a-nijeriya

Share this


Author: verified_user

0 Comments: