https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

31 Jul 2020
Guardiola: Liverpool ta dagulamin lisafi a rayuwa ta

Home Guardiola: Liverpool ta dagulamin lisafi a rayuwa ta
Mai horas da Manchester City, Pep Gurdiola ya ce haduwa da Jurgen Klopp da kuma Liverpool su ne babban kalubalen da ya taba fuskanta a aikin horaswar sa. Pep na wannan furucin ne bayan da Liverpool ta lashe gasar a karo na farko ta kuma baiwa Manchester City tazarar maki 18 a tsakanin juna. Ya […]

source https://dalafmkano.com/?p=9965&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=guardiola-liverpool-ta-dagulamin-lisafi-a-rayuwa-ta

Share this


Author: verified_user

0 Comments: