https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

30 Jul 2020
Hawan Arfa: Al’umma su rike dabi’ar jin tsoron Allah – Limamin Harami

Home Hawan Arfa: Al’umma su rike dabi’ar jin tsoron Allah – Limamin Harami
Babban limamin harami da ke Saudiyya Shaikh Abdallah Bin Muhammad Bin Sulaiman ya yi kira ga al’ummar musulmin duniya da su rungumi dabi’ar jin tsoron Allah duba da yadda al’amura ke kara tabarbarewa a duniya Shaikh Abdallah Bin Muhammad Bin Sulaiman ya yi kiran ne a yayin hawan Arfa da ya gudana a ranar Alhamis […]

source https://dalafmkano.com/?p=9880&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=hawan-arfa-alumma-su-rike-dabiar-jin-tsoron-allah-limamin-harami

Share this


Author: verified_user

0 Comments: