https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

28 Jul 2020
Liverpool: Lallana ya koma Brighton

Home Liverpool: Lallana ya koma Brighton
Dan wasan kungiyar Liverpool, Adam Lallana ya rattaba kwantiragi na tsawon shekaru uku a sabuwar kungiyar sa ta Brighton and Hove Albion. Dan wasan mai shekaru 32 wanda yake taka leda a tsakiya ya koma kungiyar Brighton ne sakamakon ya lashe gasar Firimiya da Liverpool. Kocin Brighton, Graham Potter ya ce: “Babu tantama Lallana ya […]

source https://dalafmkano.com/?p=9821&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=liverpool-lallana-ya-koma-brighton

Share this


Author: verified_user

0 Comments: