https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

30 Jul 2020
Marayu na bukatar tallafi a lokutan sallah – Dakta Auwal

Home Marayu na bukatar tallafi a lokutan sallah – Dakta Auwal
Gidauniyar tallafawa marayu da marasa karfi da ke garin Riga Fada a karamar hukumar Kumbotso mai suna Riga Fada Orphan and Less Privilege ta gabatar da taron bai wa marayu da marasa karfi kayan sallah. Taron wanda ya gudana a garin Riga Fada a ranar Alhamis, daya daga cikin wadanda su ka samu tallafin a […]

source https://dalafmkano.com/?p=9886&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=marayu-na-bukatar-tallafi-a-lokutan-sallah-dakta-auwal

Share this


Author: verified_user

0 Comments: