https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

31 Jul 2020
Masallacin Mai Kalwa: Riko da kananan sana’o’i zai farfado da tattalin arziki

Home Masallacin Mai Kalwa: Riko da kananan sana’o’i zai farfado da tattalin arziki
Babban limamin masallacin juma’a na Uhud da ke unguwar Mai Kalwa ƙaramar hukumar Kumbotso Dr. Khidir Bashir ya ce, annobar cutar korona ta haifar da matsaloli masu tarin yawa musamman ma abun da ya shafi rashin aikin yi a tsakanin al’umma. Dr.  Khidir Bashir ya yi wannan kiran ne jim kadan bayan idar da sallar […]

source https://dalafmkano.com/?p=9952&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=masallacin-maikalwa-riko-da-kananan-sanaoi-zai-farfado-da-tattalin-arziki

Share this


Author: verified_user

0 Comments: