https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

31 Jul 2020
Masallacin Sharada: Ka yanka dabba da kanka maimakon a yanka maka – Albaharu

Home Masallacin Sharada: Ka yanka dabba da kanka maimakon a yanka maka – Albaharu
Lamamin masallacin Juma’a na unguwar Sharada a karamar hukumar birni a jihar Kano, Sheikh Muhammad Albaharu ya ce wanda Allah ya horewa yin layya ya taimaka ya baiwa mabukata domin samun lada a gobe kiyama. Albaharu ya bayyana hakan ne cikin hudubar Sallar da ya gabatar da misalin karfe 8:30 na safiyar Juma’a. Ya ce”An […]

source https://dalafmkano.com/?p=9937&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=masallacin-sharada-an-fi-so-ka-yanka-dabba-da-kanka-maimakon-a-yanka-maka-albaharu

Share this


Author: verified_user

0 Comments: