https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

30 Jul 2020
Pirlo ya zama sabon kocin Juventus

Home Pirlo ya zama sabon kocin Juventus
Tsohon dan wasan kungiyar Juventus, Andrea Pirlo ya zama sabon mai horaswa a kungiyar kwallon kafa ta Juventus ‘yan kasa da shekaru 23. Pirlo wanda ya shafe tsawon shekaru hudu a Juventus tsakanin shekarar 2011 zuwa 2015 ya tallafawa Juventus ta lashe gasar Serie A har sau hudu a jere tare da lashe Coppa Italia […]

source https://dalafmkano.com/?p=9908&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=pirlo-ya-zama-sabon-kocin-juventus

Share this


Author: verified_user

0 Comments: