https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

28 Jul 2020
Real Madrid: Mariano ya kamu da Corona

Home Real Madrid: Mariano ya kamu da Corona
Dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, Mariano ya kamu da cutar Covid-19 bayan gwaji da a ka yi masa a yau Talata. Dan wasan mai shekaru 26 yanzu haka ya na gidan sa a killace kamar yadda doka ta tanada. Ya kuma buga wasan da Madrid ta yi kunnen doki 2-2 da […]

source https://dalafmkano.com/?p=9830&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=real-madrid-mariano-ya-kamu-da-corona

Share this


Author: verified_user

0 Comments: