https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

28 Jul 2020
Sir Alex: Sai da na farka daga bacci bayan Liverpool ta lashe Firimiya

Home Sir Alex: Sai da na farka daga bacci bayan Liverpool ta lashe Firimiya
Tsohon Kocin Manchester United, Alex Ferguson ya ce Kocin Liverpool Jurgen Klopp ya sa ya farka daga bacin da yake yi sakamakon sanar da shi lashe gasar da Liverpool ta yi. Ferguson ya bayyana hakan ne lokacin da Jurgen Klopp ya samu kyautar mai horaswa na shekara na kasar Ingila bayan da ya kai Liverpool […]

source https://dalafmkano.com/?p=9833&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=sir-alex-sai-da-na-farka-daga-bacci-bayan-liverpool-ta-lashe-firimiya

Share this


Author: verified_user

0 Comments: