https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

28 Jul 2020
Valencia: Ta nada tsohon kocin Watford a matsayin kocin ta

Home Valencia: Ta nada tsohon kocin Watford a matsayin kocin ta
kungiyar kwallon kafa ta Valencia ta nada Javi Gracia a matsayin sabon mai horas da ita na tsawon shekaru biyu a cikin kwantiragin da su ka yi yarjejeniya. Gracia ya dai karbi gurbin Voro, wanda ya ke a matsayin mai rikon kwarya bayan da su ka salami Albert Celades a watan da ya gabata. Mai […]

source https://dalafmkano.com/?p=9836&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=valencia-ta-nada-tsohon-kocin-watford-a-matsayin-kocin-ta

Share this


Author: verified_user

0 Comments: