https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

31 Jul 2020
World Cup 1990: Kyaftin din Kamaru ya mutu

Home World Cup 1990: Kyaftin din Kamaru ya mutu
Tsohon Kfatin din kasar Kamaru wanda a ka fafata da shi a gasara cin kofin duniya na shekarar 1990, Stephen Tataw ya mutu. Stephen Tataw mai shekaru 57, ya tallafawa Kamaru ta kai bantan ta wasan daf da na kusa da na karshe da kasar Italiya. Bayan da kasar Kamaru ta fito daga cikin rukunin […]

source https://dalafmkano.com/?p=9959&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=world-cup-1990-kyaftin-din-kamaru-ya-mutu

Share this


Author: verified_user

0 Comments: