https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

3 Aug 2020
Abia: Gwamna ya sauke kwamishinan sufuri

Home Abia: Gwamna ya sauke kwamishinan sufuri
Gwamnan jihar Abia Dr. Okezie Ikpeazu ya sauke kwamishinan sufuri na jihar Ekele Nwaohammuo da shugaban kwamitin riko na karamar hukumar Umuneochi Mathew Ibe daga mukamin su. Sauran wadanda fushin gwamnan ya hau kan su sun hada da shugaban kwamitin riko na karamar hukumar Aba, Cherechi Nwogu da kuma takwaransa na karamar hukumar Aba ta […]

source https://dalafmkano.com/?p=10058&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=abia-gwamna-ya-sauke-kwamishinan-sufuri

Share this


Author: verified_user

0 Comments: