https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

12 Aug 2020
Abokan hamayya: Kyaftin Parejo ya koma kungiyar da su ke adawa da ita

Home Abokan hamayya: Kyaftin Parejo ya koma kungiyar da su ke adawa da ita
Kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Valencia, Dani Parejo ya koma abokiyar kungiyar da su ke adawa da ita ta Villarreal. Parejo, ya rattaba kwantiragi na tsawon shekaru hudu, komawa kungiyar na zuwa ne a lokacin da kungiyoyin biyu su ka cimma yarjejeniya a yau Laraba. Haka zalika, shi ma dan wasan Valencia, Francis Coquelin […]

source https://dalafmkano.com/?p=10381&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=abokan-hamayya-kyaftin-parejo-ya-koma-kungiyar-da-su-ke-adawa-da-ita

Share this


Author: verified_user

0 Comments: