https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

7 Aug 2020
Ali Baba Fagge ya bayyana a gaban hukumar Anti-corruption

Home Ali Baba Fagge ya bayyana a gaban hukumar Anti-corruption
Shugaban hukumar karbar korafe-korafen jama’a da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano  Muhyi Magaji Rimin Gado ya ce, sun karbi  korafi daga wasu daga cinkin alarammonmi da suke  zargin mai baiwa gwamna shawara kan al’amuran addinai Ali Baba Fagge ya zaftare musu kudaden da gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Gandjie ya basu […]

source https://dalafmkano.com/?p=10262&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=mun-gayyaci-ali-baba-ne-domin-amsa-tambayoyi-anti-curruption

Share this


Author: verified_user

0 Comments: