https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

7 Aug 2020
Al’umma su kasance masu taimakon juna – Liman

Home Al’umma su kasance masu taimakon juna – Liman
Limamin masallacin juma’a na Shalkwatar rundunar ‘yan sanda da ke unguwar Bampai SP Abdulkadir Haruna ya ce, ya kamata mutane su rumgumi dabi’ar taimakon junan su musamman wadanda Allah ya wadata su. Limamin ya bayyana hakan ne ta cikin hudubar sallar juma’a da ya gudanar a shalkwatar ‘yan sanda a ranar Juma’a. Ya na mai […]

source https://dalafmkano.com/?p=10272&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=alumma-su-kasance-masu-taimakon-juna-liman

Share this


Author: verified_user

0 Comments: