https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

11 Aug 2020
An dakatar da wasa saboda dan wasa ya karya dokar Corona

Home An dakatar da wasa saboda dan wasa ya karya dokar Corona
Ministan farko a matakin lafiya na kasar Nertheland wato Holland, Nicola Sturgeon, ya ce ba za a yi wasanni a makon nan ba a kasar, sakamakon dan wasan bayan kungiyar Celtic, Boli Bolingoli ya karya ka’idar dokokin kulle na cutar Corona a kasar. Boli ya je kasar Andulisiyya wato Spain ba tare da izin kungiyar […]

source https://dalafmkano.com/?p=10345&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=an-dakatar-da-wasa-saboda-dan-wasa-ya-karya-dokar-corona

Share this


Author: verified_user

0 Comments: