https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

4 Aug 2020
An zo wajen daya ya shunawa daya EFCC – Dan Sarauniya

Home An zo wajen daya ya shunawa daya EFCC – Dan Sarauniya
Tsohon kwamishinan ayyuka na jihar Kano Engr. Mu’azu Magaji Dan Sarauniya ya yi gugar zana kan siyasar cikin gida a jam’iyya mai mulki a Kano ta APC. Dan Sarauniya ya wallafa a shafinsa na Facebook cewar, “An zo wajen sahihin labari daga Abuja ya zo cewa, a tsakaninsu dayan ya shunawa dayan EFCC… an samu […]

source https://dalafmkano.com/?p=10101&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=an-zo-wajen-daya-ya-shunawa-daya-efcc-dan-sarauniya

Share this


Author: verified_user

0 Comments: