https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

17 Aug 2020
Anti-Corruption: Mu na so kungiyar kantin kwari ta yi aiki da su – ‘Yan tebura

Home Anti-Corruption: Mu na so kungiyar kantin kwari ta yi aiki da su – ‘Yan tebura
Kungiyar dattijai a kasuwar kantin kwari, ta bukaci kungiyar kasuwar kantin kwari da ta yi aiki da hukumar anti-corruption domin dakile matsalolin danne hakkin kananan ‘yan kasuwar dama matsalolin cin hanci da rashawa. Sakataren kungiyar dattijan, Usman Ibrahim Usaman ne ya bukaci hakan lokacin da kungiyar ‘yan tebura a kasuwar suka ziyarci sabon shugaban Alhaji […]

source https://dalafmkano.com/?p=10532&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=anti-corruption-mu-na-so-kungiyar-kantin-kwari-ta-yi-aiki-da-su-yan-tebura

Share this


Author: verified_user

0 Comments: