https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

13 Aug 2020
Anti-Corruption: Mu na so ta bibiyi hakkokin mu – Ma’aikatan kamfani

Home Anti-Corruption: Mu na so ta bibiyi hakkokin mu – Ma’aikatan kamfani
Wasu ma’aikan wani kamfani a garin Panshekara da ke karamar hukumar Kumbotso, sun gabatar da korafi a hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, karkashin jagorancin Barista Muhyi Magaji Rimin Gado a kan bibiyar hakkokin su da su ke zargin kamfanin ya danne masu. A zantawar gidan rediyon Dala […]

source https://dalafmkano.com/?p=10443&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=anti-corruption-mu-na-so-ta-bibiyi-hakkokin-mu-maaikatan-kamfani

Share this


Author: verified_user

0 Comments: