https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

3 Aug 2020
APC: Za mu magance matsalolin tsaro a arewa – Bagudu

Home APC: Za mu magance matsalolin tsaro a arewa – Bagudu
Gamayyar kungiyoyin gwamnonin jam’iyyar APC sun ce za su samar da mafita da za ta magance matsalolin tsaro da ya addabi Arewa maso gabashin kasar nan. Hakan na cikin jawabin da shugaban kungiyar gwamnonin kuma gwamnan jihar Kebbi Abubakar Bagudu ya gabatar yayin wata ziyarar jaje da suka kai wa gwamanan Jihar Borno farfesa Babagana […]

source https://dalafmkano.com/?p=10048&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=apc-za-mu-magance-matsalolin-tsaro-a-arewa-bagudu

Share this


Author: verified_user

0 Comments: