https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

15 Aug 2020
Arsenal: Babban jami’i a kungiyar ya ajiye aikin sa

Home Arsenal: Babban jami’i a kungiyar ya ajiye aikin sa
Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta tabbatar da cewa shugaban da yake kula da harkokin wasan kwallon kafar kungiyar, Raul Sanllehi ya ajiye aikin sa. Tsohon daraktan kungiyar Barcelona, Raul Arsenal ta nada shi a matsayin daraktan kungiyar a watan Nuwamba shekarar 2017, wanda ya zama shugaban kwallon kafa da walwala, sannan kuma a ka […]

source https://dalafmkano.com/?p=10495&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=arsenal-babban-jamii-a-kungiyar-ya-ajiye-aikin-sa

Share this


Author: verified_user

0 Comments: