https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

7 Aug 2020
Arsenal: Willian na daf da komawa kungiyar

Home Arsenal: Willian na daf da komawa kungiyar
Dan wasan tsakiyar kungiyar kwallon kafa ta Chelsea, Willian wanda a yanzu haka kwantiragin say a kare da kungiyar na daf da barin kungiyar sa. Dan wasan wanda zai cika shekaru 32 a ranar Lahadi, har yanzu babu wata maganar sabanta kwantiragi a kungiyar sa, yanzu haka a na ganin dan wasan zai koma kungiyar […]

source https://dalafmkano.com/?p=10259&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=arsenal-willian-na-daf-da-komawa-kungiyar

Share this


Author: verified_user

0 Comments: