https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

12 Aug 2020
Arsenal/Juvenuts: Tsohon dan wasan kungiyoyin ya rataye takalman sa

Home Arsenal/Juvenuts: Tsohon dan wasan kungiyoyin ya rataye takalman sa
Tsohon dan wasan bayan kungiyar Arsenal da kuma Juventus, Stephen Lichtsteiner ya jingine takalman sa daga harkokin tamaula. Dan wasan mai shekaru 36 dan kasar Switzerland kuma Kyaftin, ya so a ce ya bugawa kasar sa wasa a gasar cin kofin kasa da kasa na nahiyar Turai a wannan shekarar, amma sakamakon cutar Corona ya […]

source https://dalafmkano.com/?p=10376&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=arsenal-juvenuts-tsohon-dan-wasan-kungiyoyin-ya-rataye-takalman-sa

Share this


Author: verified_user

0 Comments: