https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

6 Aug 2020
Ba sojoji ba ne suka kaiwa gwamnan Borno hari ba – Shalkwatar tsaro

Home Ba sojoji ba ne suka kaiwa gwamnan Borno hari ba – Shalkwatar tsaro
Shalkwatar tsaron Najeriya ta mayar da martani ga gwamnan Borno, Babagana Zulum, kan zargin cewa sojoji ne suka da alhakin harin makon jiya da aka kaiwa tawagarsa a Baga da ke karamar hukumar Kukawa. Babban jami’in shalkwatar tsaron Jonh Enenche a wata hira da ya yi da gidan talibijin na Channels, ya ce rahoton binciken […]

source https://dalafmkano.com/?p=10176&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=ba-sojoji-ba-ne-suka-kaiwa-gwamnan-borno-hari-ba-shalkwatar-tsaro

Share this


Author: verified_user

0 Comments: