https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

5 Aug 2020
Badaru zai gyara Gadar garin Gwaram da ruwa ya shafe – Injiniya Aminu Gumel

Home Badaru zai gyara Gadar garin Gwaram da ruwa ya shafe – Injiniya Aminu Gumel
Gwamnatin jihar Jigawa ta bada tabbacin gyara hanyar Gwaram zuwa Basirka da kuma Gadar da ke tsakanin garin Gwaram tsohuwa da Sabuwa, wadda ruwan kogi ya shafe ta cikin daren ranar Talatar da ta gaba. Kwamishinan ayyuka na jihar Jigawa Injiniya Aminu Usman Gumel ne ya bayyana haka, ya yin ziyarar jaje ga al’ummar Gwaram, […]

source https://dalafmkano.com/?p=10123&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=badaru-zai-gyara-gadar-garin-gwaram-da-ruwa-ya-shafe-injiniya-aminu-gumel

Share this


Author: verified_user

0 Comments: