https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

15 Aug 2020
Barcelona: Mako mai kamawa kowa zai san matsayin sa – Shugaban Kungiyar

Home Barcelona: Mako mai kamawa kowa zai san matsayin sa – Shugaban Kungiyar
shugaban kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Josep Maria Bartomeu ya ce a mako mai kamawa ne kowa zai san makomar sa a kungiyar kwallon kafa Barcelona. Wannan batun cikin bacin rai na shugaban kungiyar na zuwa ne lokacin da Bayern Munich ta kasar Jamus ta yi wa kungiyar tonan silili a tarihin kungiyar da kuma […]

source https://dalafmkano.com/?p=10492&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=barcelona-mako-mai-kamawa-kowa-zai-san-matsayin-sa-shugaban-kungiyar

Share this


Author: verified_user

0 Comments: