https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

15 Aug 2020
Barcelona: Na yi bakin ciki da a ka zuba kwallaye 8 a ragar dan kasar mu – Neuer

Home Barcelona: Na yi bakin ciki da a ka zuba kwallaye 8 a ragar dan kasar mu – Neuer
Mai tsaron ragar Bayern Munich, Manuel Neuer ya ce abun takaici ne a ce an zurawa mai dan kasar Jamus kwallaye 8 a raga, Marc-Andre ter Stegen. Wannan batun na Neuer na zuwa ne bayan da su ka yi wa Barcelona tonan asiri a gasar Champions League a daren Juma’a. Bayern embarrassed ta zura kwallaye […]

source https://dalafmkano.com/?p=10509&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=barcelona-na-yi-bakin-ciki-da-a-ka-zuba-kwallaye-8-a-ragar-dan-kasar-mu-neuer

Share this


Author: verified_user

0 Comments: