https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

13 Aug 2020
Binne gawa: Matashi ya dauke wa mutum waya a makabarta

Home Binne gawa: Matashi ya dauke wa mutum waya a makabarta
A na zargin wani matashi mai suna Abdullahi Idris Sudawa mai shekaru 40, da satar waya a na tsaka da binne gawa a makabartar Abbatuwa da ke Kofar Mazugal. Matashin dai al’ummar da su ka zo binne gawar sun yi nasarar kama shi ne bayan ya yanka aljihun wani mutum ya na yunkurin satar wayar […]

source https://dalafmkano.com/?p=10425&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=binne-gawa-matashi-ya-dauke-wa-mutum-waya-a-makabarta

Share this


Author: verified_user

0 Comments: