https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

8 Aug 2020
BUK: Sabon shugaban jami’ar ya kama aiki

Home BUK: Sabon shugaban jami’ar ya kama aiki
Sabon shugaban jami’ar Bayero, Farfesa Sagir Abbas ya kama aiki a yau Asabar bayan da ya karbi takardar aikin sa . Uban jami’ar, Farfesa Ibrahim Gambari ne ya mikawa sabon shugaban jami’ar takardar kama aiki a ofishin sa. A cikin makon nan ne dai a ka gudanar da zaben sabon shugaban jami’ar ciki akwai, shi […]

source https://dalafmkano.com/?p=10304&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=buk-sabon-shugaban-jamiar-ya-karbi-takardar-kama-aiki

Share this


Author: verified_user

0 Comments: