https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

4 Aug 2020
Cassilas ya rataye safar hannun sa daga kama kwallo

Home Cassilas ya rataye safar hannun sa daga kama kwallo
Tsohon dan mai tsaron ragar kungiyar Real Madrid kuma dan kasar Andulusiyya, Iker Casillas ya jingine safar hannun sa ta kamun kwallo daga harkokin tamaula. Dan wasan mai shekaru 39 wanda ya buga wasanni 725 a Real Madrid tun ya na shekaru 16 wanda ya lashe kofin zakarun kungiyoyin nahiyar Turai guda 3 da kuma […]

source https://dalafmkano.com/?p=10118&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=cassilas-ya-rataye-safar-hannun-sa-daga-kama-kwallo

Share this


Author: verified_user

0 Comments: