https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

8 Aug 2020
Champions League: Juventus ta sallami kocin ta

Home Champions League: Juventus ta sallami kocin ta
Zakarar gasar kofin Serie A, Juventus ta sallami kocin ta Maurizio Sarri daga bakin aiki, niyo bayan kungiyar ta fice daga Champions League. Juventus ta sallami Sarri bayan rashin nasara da kungiyar ta yi a daren Juma’a a hannun Lyon ta kasar Faransa da ci 2-1 a wasan zagaye na biyu na gasar a filin […]

source https://dalafmkano.com/?p=10294&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=champions-league-juventus-ta-sallami-kocin-ta

Share this


Author: verified_user

0 Comments: