https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

14 Aug 2020
Chelsea: Willian ya koma Arsenal

Home Chelsea: Willian ya koma Arsenal
Dan wasan Chelsea Willian Borges da Silva, ya rattaba sabon kwantiragi a kungiyar kwallon kafa ta Arsenal har na tsawon shekaru biyu. Willian wanda wa’adin kwantiragin say a kare a kungiyar Chelsea bayan da ya shafe tsawon shekaru 7 a na fafatawa da shi a Chelsea. Tun a makon da ya gabata ne dai dan […]

source https://dalafmkano.com/?p=10470&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=chelsea-willian-ya-koma-arsenal

Share this


Author: verified_user

0 Comments: