https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

5 Aug 2020
Corona: Arsenal za ta sallami ma’aikata 50

Home Corona: Arsenal za ta sallami ma’aikata 50
Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta ce ta fara tunanin sallamar ma’aikatan ta guda 55 domin rage su daga kungiyar sakamakon matsalar kudi da take fama da shi a yanzu saboda Coronavirus. Tun farko dai sai da ‘yan wasan kungiyar su ka amince za a rage masu albashi cikin kaso 12.5 tun a watan Afirilu, […]

source https://dalafmkano.com/?p=10148&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=corona-arsenal-za-ta-sallami-maaikata-50

Share this


Author: verified_user

0 Comments: