https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

12 Aug 2020
Corona ta janyo karancin masu karbar rigakafin yara

Home Corona ta janyo karancin masu karbar rigakafin yara
Wani Ma’aikacin jinya daya nemi a boye sunan shi ya ce a wata ukun farko da aka samu bullar wannan cutar Corona an samu karancin masu karbar rigakafin kananan yara a asibitocin jihar Kano. Ma’aikacin ya bayyana hakan ne a zantawar sa da gidan rediyon Dala. Yana mai cewa, “A watanni ukun farko da cutar […]

source https://dalafmkano.com/?p=10369&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=corona-ta-janyo-karancin-masu-karbar-rigakafin-yara

Share this


Author: verified_user

0 Comments: