https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

3 Aug 2020
Covid-19 ta sanya za mu sayar da kantinan mu na Nijeriya – Shoprite

Home Covid-19 ta sanya za mu sayar da kantinan mu na Nijeriya – Shoprite
Alamu na nuna cewa babban kantin sayar da kayayyakin nan mallakin kasar Afrika ta Kudu zai yi gwanjon kantinan da ke nan Nijeriya. Mahukuntan shagunan na Shoprite dai sun ce sun dauki wannan mataki ne sakamakon yadda ayyuka da ciniki suka tsaya cak, saboda annobar Covid-19. Wannan dai na kunshe ne ta cikin jawabin saye-da […]

source https://dalafmkano.com/?p=10043&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=covid-19-ta-sanya-za-mu-sayar-da-kantinan-mu-na-nijeriya-shoprite

Share this


Author: verified_user

0 Comments: