https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

8 Aug 2020
Da dumi-dumi: Andrea Pirlo ya zama kocin Junventus

Home Da dumi-dumi: Andrea Pirlo ya zama kocin Junventus
Kungiyar kwallon kafa ta Juventus ta nauki hayar Andrea Pirlo a matsayin kocin ta. Zakarar gasar Serie A Juventus ta dauki toshon dan wasan na ta Andrea Pirlo a matsayin kocin ta na wucen gadi. Nada Pirlo a matsayin kocin Juventus ya biyo bayan cikin sa’o’I kadan bayan da ta sallame Maurizio Sarri a matsayin […]

source https://dalafmkano.com/?p=10301&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=da-dumi-dumi-andrea-pirlo-ya-zama-kocin-junventus

Share this


Author: verified_user

0 Comments: