https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

14 Aug 2020
Daliban JSS3 za su koma makaranta nan da kwana biyu

Home Daliban JSS3 za su koma makaranta nan da kwana biyu
Gwamnatin jihar Kaduna ta amince da ranar Lahadi 16 da kuma Litinin 17 ga watan Agusta a matsayin ranakun dawowa makarantar daliban sakandire aji na uku a jihar wato JSS3. Matakin ya biyo bayan amincewa da gwamnatin ta yin a baiwa daliban damar tunkarar jarabawar su ta matakin aji na uku wanda daga ita za […]

source https://dalafmkano.com/?p=10473&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=daliban-jss3-za-su-koma-makaranta-nan-da-kwana-biyu

Share this


Author: verified_user

0 Comments: