https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

3 Aug 2020
Dalilan da suka sanya ShopRite ke son ficewa daga Najeriya

Home Dalilan da suka sanya ShopRite ke son ficewa daga Najeriya
Shararren kamfanin nan na Shoprite mallakin kasar Afirka ta kudu ya dakatar da ayyukansa a Najeriya Kamfanin ya sanar da cewa ya fara gudanar da wani tsari da zai bashi damar dakatar da dukkanin ayyukansa a kasar. Kamfanin Shoprite Holdings Limited ya ba da sanarwar a ranar Litinin a cikin rahoton hadar-hadarsa na shekara wanda […]

source https://dalafmkano.com/?p=10047&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=dalilan-da-suka-sanya-shoprite-ke-son-ficewa-daga-najeriya

Share this


Author: verified_user

0 Comments: