https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

16 Aug 2020
Dalilin da ya sanya De Bruyne ya zama gwarzon dan wasa a Firimiya

Home Dalilin da ya sanya De Bruyne ya zama gwarzon dan wasa a Firimiya
Dan wasan Manchester City wanda yak e taka leda a tsakiyar fili, Kevin de Bruyne, ya zama gwarzon dan wasan Firimiya a bana. Dan wasan mai shekaru, 29 ya zura kwallaye 13 wanda ya baiwa kungiyar sa zama ta biyu a gasar Firimiya a bana. De Bruyne ya kuma tallafa an ci kwallaye 20 wanda […]

source https://dalafmkano.com/?p=10513&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=dalilin-da-ya-sanya-de-bruyne-ya-zama-gwarzon-dan-wasa-a-firimiya

Share this


Author: verified_user

0 Comments: