https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

5 Aug 2020
Deportivo Alaves: Ta nada sabon koci

Home Deportivo Alaves: Ta nada sabon koci
Kungiyar kwallon kafa ta Deportivo Alaves ta nada Pablo Machin a matsayin sabon kocin ta bayan da ya rattaba kwantiragin shekaru biyu. Pablo tsohon mai horas da Girona da Sevilla da kuma Espanyol, zai horas da kungiyar har nan da zuwa kakar 2020-2021. Bayan da ya karbi Asier Garitano . Machin wanda a ka sallame […]

source https://dalafmkano.com/?p=10145&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=deportivo-alaves-ta-nada-sabon-koci

Share this


Author: verified_user

0 Comments: