https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

10 Aug 2020
Dortmund: Sancho zama daram a kungiyar – Zorc

Home Dortmund: Sancho zama daram a kungiyar – Zorc
Daraktan wasannin kungiyar kwallon kafa ta Borussia Dortmund, Michael Zorc ya tabbatar da cewa dan wasan gaban kasar Ingila, Jadon Sancho zai ci gaba da zama da kungiyar har zuwa kakar gaba. Dan wasan mai shekaru 20 yanzu haka ya na daga cikin ‘yan wasan kungiyar Dortmund da za su shiga sansanin horaswa a kasar […]

source https://dalafmkano.com/?p=10323&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=dortmund-sancho-zama-daram-a-kungiyar-zorc

Share this


Author: verified_user

0 Comments: