https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

1 Aug 2020
FA Cup: Arsenal ta zama zakara a gasar

Home FA Cup: Arsenal ta zama zakara a gasar
Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta lashe gasar cin kofin kalubale na kasar Ingila wato FA Cup bayan ta doke Chelsea da ci 2-1. Dan wasan Chelsea, Christian Pullisic ne ya fara zura kwallo a yayin da dan wasan gaban Arsenal Aubamaeyang ne ya zura kwallo biyu ciki harda bugun daga kai sai mai tsaron […]

source https://dalafmkano.com/?p=9981&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=fa-cup-arsenal-ta-zama-zakara-a-gasar

Share this


Author: verified_user

0 Comments: