https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

1 Aug 2020
Gambaga: Ina taya ‘yan uwa musulmai murnar Sallah

Home Gambaga: Ina taya ‘yan uwa musulmai murnar Sallah
  Mataimakin shugaban karamar hukumar Dala, Hon Ishaq Tanko Gambaga, ya taya daukacin al’ummar musulmai murnar sallah tare da addu’ar Allah ya kawo karshen cutar Corona a kasa da ma duniya baki daya. Ishaq Tanko Ganbaga, ya bayyana hakan ne ta cikin wata sanarwa da ya aikewa Dala FM, a ranar Juma’a. Ya ce, ”A […]

source https://dalafmkano.com/?p=9969&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=gambaga-ina-taya-yan-uwa-musulmai-murnar-sallah

Share this


Author: verified_user

0 Comments: