https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

4 Aug 2020
Ganduje na ci gaba da bai wa al’umma tallafin Corona

Home Ganduje na ci gaba da bai wa al’umma tallafin Corona
Shugaban kwamitin tattara tallafin rage radadin yanayin Corona Farfesa Muhammad Yahuza Bello ya ce a wannan karon ma gidaje dubu 50 ne za a rabawa tallafin a jihar Kano. Farfesa Muhammad Yahuza Bello ya bayyana hakan ne a ranar Talata yayin kaddamar da tallafin karo na uku. Ya ce, “A wannan karon za a fara […]

source https://dalafmkano.com/?p=10115&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=ganduje-na-ci-gaba-da-bai-wa-alumma-tallafin-corona

Share this


Author: verified_user

0 Comments: