https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

15 Aug 2020
Ganduje ya bada umarnin karawa daliban Kano alawus

Home Ganduje ya bada umarnin karawa daliban Kano alawus
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta bada umarnin a karawa daliban jihar Kano alawus da ta ke biyan su, kasancewar wanda a ke basu a yanzu ya yi musu kadan. Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana hakan a ranar Asabar lokacin da ya halarci taron da ma’aikatar matasa da wasanni ta jiha ta shirya […]

source https://dalafmkano.com/?p=10506&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=ganduje-ya-bada-umarnin-karawa-daliban-kano-alawus

Share this


Author: verified_user

0 Comments: