https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

16 Aug 2020
Ganduje zai binciki kwangilar hanyoyin kilomita 5

Home Ganduje zai binciki kwangilar hanyoyin kilomita 5
Gwamnatin jihar Kano za ta bibiyi hanyoyin kilomita 5 da a ka yi a kananan hukumomin jihar a lokacin tsohon gwamna Dr Rabi’u Musa Kwankwaso. Majalisar zartarwar jihar ce ta amince da kafa kwamitin da zai yi nazari kan hanyoyin da nufin sake musu fasali ko a kammala su ko kuma a soke kwangilar gaba […]

source https://dalafmkano.com/?p=10519&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=ganduje-zai-binciki-kwangilar-hanyoyin-kilomita-5

Share this


Author: verified_user

0 Comments: