https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

6 Aug 2020
Harin ‘yan bindiga ya kashe mutum 22 a jihar Kaduna

Home Harin ‘yan bindiga ya kashe mutum 22 a jihar Kaduna
Akalla mutum 22 ne harin ‘yan bindiga ya kashe a jihar Kaduna, da daren ranar Laraba, yayinda da dama suka jikkata daga cikin wasu kauyuka da ‘yan bindiga suka kaiwa hari. Da dama daga cikin wadanda suka rasa ran nasu mata ne da kananan yara, a kauyukan Apyiashyim, Atak’mawai, Kibori, da kuma kurmin Masara dukkanin […]

source https://dalafmkano.com/?p=10199&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=harin-yan-bindiga-ya-kashe-mutum-22-a-jihar-kaduna

Share this


Author: verified_user

0 Comments: